Tehran (IQNA) Wata kotun Isra'ila a Nazarat ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a gidan yari da kuma tarar kudi a kan fursunoni 5 daga cikin fursunonin da suke gudu daga gidan kaso ta hanyar haka rami a karkashin kasa, wadanda Falastinawa ke kiransu da fursunonin “Ramin ‘Yanci.”
Lambar Labari: 3487330 Ranar Watsawa : 2022/05/23